Video:- Download video Cin Zarafi ,Tozarci ko Hukunci - NewsHausa NewsHausa: Video:- Download video Cin Zarafi ,Tozarci ko Hukunci

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 29 August 2017

Video:- Download video Cin Zarafi ,Tozarci ko Hukunci



CIN ZARAFI, TOZARCI KO HUKUNCI?

Bidiyon wata mata ce da aka kama a unguwar Kinkinau Gangare kusa da Masalachin Musabaqa dake Kaduna, wadda ake zargin take shiga gidajen mutane idan ba kowa sai tasa makullai  ta bude gida ta kwashe komai har. A yayin da dubun nata ya cika, an same ta da makullai kala-kala sama da 50.

A cikin bidiyon za a ga yadda wasu maza suka dinga lakada mata duka har ta kai ga sun kusan yi mata tsirara.

Masu karatu ko abinda aka yi wa wannan baiwar Allah ya dace?

Download video now




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment