Sabuwar Wakar:- Kwankwaso Sako Daga Jama’ar Najeria MP3 - NewsHausa NewsHausa: Sabuwar Wakar:- Kwankwaso Sako Daga Jama’ar Najeria MP3

Pages

LATEST POSTS

Thursday 31 August 2017

Sabuwar Wakar:- Kwankwaso Sako Daga Jama’ar Najeria MP3


Kamar Yadda Muka Samu Sako Ta Hanyar Tun Tubarmu, Ga Wannan Bawan Allah Da Yayiwa Kungiyar “Kwankwasiya” Sabuwar Waka. inda Ya Baiyana Nashi Farin ciki Zuwa Ga Jama”ar “Kwankwasiya” Da Cewa Ga Wannan Tsarabar Waka Zuwa Ga “Dr Rabi”u Musa Kwankwaso” Da Kuma Jama’ar Sa Baki Daya.
Haka Kuma Mawakin Ya Kara Da Cewa insha Allah 2019 Muna Fatan ‘Baba Buhari ‘ Zai Tsaida Muna Kwankwaso A Matsayin Dan Takarar Shugaban Kasa.
Ga Wakar Nan Ku Sauke Ta Akan Wayarku Ku Saurari Wannan Bawan Allah Yadda Yarera Baitin Waka Zuwa Jagaiya Kwankwasiya.



Download And Listening:-


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment