Kannywood : Bello Muhammad Bello Ya Kalubalanci Aminu Shariff Momo - NewsHausa NewsHausa: Kannywood : Bello Muhammad Bello Ya Kalubalanci Aminu Shariff Momo

Pages

LATEST POSTS

Saturday 14 October 2017

Kannywood : Bello Muhammad Bello Ya Kalubalanci Aminu Shariff Momo


Jaruma General BMB na daya daga cikin mutanen da basu ji dadin tambayar da Aminu Sheriff ya yiwa Umma Shehu kuma ya kalubalenci jaruman da ya kira shi domin yi masa tambayoyi, kuma shima a bashi dama ya yiwa Momon tambayo yi shima.

Ku duba wannan hotunan domin karanta abunda BMB ya ce





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment