Kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito motar wadda kirar G-Wagon Marsandi ce, ta kai naira miliyan 44, ta kama da wuta ne akan hanyar ta na zuwa filin tashi da saukan jiragen na jihar Legas.
Sai dai rahotanni sun tabbatar da cewa a lokacin faruwar wutar gwamnan ba ya motar, kamar yadda Kakakin gwamnan jihar wato Lere Olayinka ya bayyana.
Rahotanni sun tabbatar Ba wanda ya samu rauni, Sannan ba'a san musabbabin faruwar gobarar va.
Daga Sani Twoeffect Yawuri
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment