Ɗan Fitattacen babban jarumin kannywood Ali Nuhu wato Ahmad Ali Nuhu ya samu lambar yabo a jiya lahadi da ya gabata wanda manya manya jarumai har da babansa ya shima ya samu.
To shima wannan yaro shima ya samu tashi a kannywood as best kid actor a people city.
Wannan shine abinda yayi posting a shafinsa na facebook.
Wannan itace lamar yabo da ya samu
Wannan shine hotonsa tare da mamarsa da dadynsa da antynsa da babansa.
Tare da mahaifinsa da kuma umar m shateef da sauransau.
Tare da Adam A Zango.
Tare da Sadiq sani sadiq
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment