Shin Kuna da labarin wannan sabon tsarin Da Airtel suka kaddamar cikin Yen kwana kinan
Mai Suna { AIRTEL SUPER RECHARGE
Ta Yaddad za,a Ninka maka duk Kanin Katin Daka Load sau 10 wato 10x
A takaice dai Wannan tsari Yana Da Matukar amfani ga Masu amfani da Airtel
kamar Yadda wasu suka san Airtel suna da wasu Tsari ka Yanayin wannan kamar
Smartconnect2.0
shi tsarine na Airtel wanda Yawan cin Sababbin Layi kan Airtel suke zuwa da wannan Tsarin wani Time din kuma idan kai sa,a ka gwada wannan code din ka dace *311# TA yadda Idan Kasa N100 za,a Ninka Ta sau8 ( 8x >
sannan kuma suka kara fitar da wani Tsarin mai suna 20x shima dai nasan mafi yawancin mutane sunsan wannan tsari
wanda duk sa N100 zasu ninka ta sau 20x sai dai shima ba kowa ni layi yake ba Yadan fi yi a tsohon sim
Sai kuma gashi suka Kara fito da wanni nidai Aganina Zan i,ya cewa wannan Yafi sauran Domin kuwa wannan Yana yi a kowani airtel
Ta Yanda idan kasa N100 Zasu Ninka Ta sau 10
Misali
Idan N100 ne Zasu baka 500 da 500mb
Idan N200 ne zasu baka N1000 da 1000mb
kawai dai
duk katin daka Load za,a Ninka Ta sau 10
GARABASA
TAYAYA ZAN SAMU WANNAN GARABASA?
domin samun wannan Garabasa
sai ka siyo katin Airtel na N100 ko N200 zuwa sama da hakan
sai kayi Dial
*220*numbobin Katin#
misali kamar haka kenan
*220*256495629564566#
ina fata kun gane
post credit by Arewatop
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment