Maganar Auren Hadiza Gabon Ta Tabbata - NewsHausa NewsHausa: Maganar Auren Hadiza Gabon Ta Tabbata

Pages

LATEST POSTS

Monday 16 October 2017

Maganar Auren Hadiza Gabon Ta Tabbata



Ga dukkan alamu maganar auren fitacciyar jarumar
finafinan Hausa Hadiza Gabon yana gab da tabbata,
Dazune mukaji daga wata kafar watsa labarai cewa
sun samu labari daga madogara me kyau cewa nan
bada dadewaba Hadizar zata yi Aure to yanzu ga
Hadizar tayi wani rubutu a dandalinta na sada
zumunta da muhawara dake tabbatar da hakan,
Hadizar ta rubuta cewa "Sauran Kiris...".

Muna taya Hadiza murna kuma muna fatan Allah ya
tabbatar da wannan abu yasa ayi lafiya


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment