Matafiyi zai iya yin auren mutu'a a maimakon zina, -Inji Sheikh Dahiru Bauchi - NewsHausa NewsHausa: Matafiyi zai iya yin auren mutu'a a maimakon zina, -Inji Sheikh Dahiru Bauchi

Pages

LATEST POSTS

Friday 13 October 2017

Matafiyi zai iya yin auren mutu'a a maimakon zina, -Inji Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yama ganin cewa za'a iya yin auren mut'ah, yayin da bukatar ýa mace ta kama mutum, kuma baya kusa da iyalinsa,
"Idan Tafiya Ta Kama Musulmi Yayi Nesa Da Iyalanshi, Sannan Sha'awar Mata Ta Kama Shi, To Da Yayi Zina Gara Yayi Auren Mut'ah" -


Sheikh Dahiru Bauchi ya fadi hakan ne A Karatun Littafin Muwaddah Wanda Ya Saba Gabatarwa A Gidan Rediyon Tarayya Na Kaduna.
Shin ko hakan ya dace da karantarwar addinin musulunci?

Ko kuma menene banbanci tsakanin zina da auren mut'ah????

Daga Aminchi24.com.ng




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment