Darakta Ya Rataye Kansa A Jihar Kogi Saboda Rashin Biyan Albashi Na Watanni Sha Daya - NewsHausa NewsHausa: Darakta Ya Rataye Kansa A Jihar Kogi Saboda Rashin Biyan Albashi Na Watanni Sha Daya

Pages

LATEST POSTS

Sunday 22 October 2017

Darakta Ya Rataye Kansa A Jihar Kogi Saboda Rashin Biyan Albashi Na Watanni Sha Daya

Wani darakta a jihar Kogi mai suna  Edward Soje ya rataye kan sa a jikin wata bishiya saboda rashin karbar albashi na kusan watanni sha daya.

Daraktan dai ya hallaka kansa ne kwanaki goma bayan matar sa ta haifa masa 'yan uku a wani asibiti mai zaman kan sa dake Abuja.

Soje ya rataye kansa ne a lokacin da ya ziyarci matar sa a Abuja, inda ya bar mata wasikar ban kwana, yana yi mata nasiha cewar Allah zai kula da ita da jirajiran ta guda uku.

 Daga Sani Twoeffect Yawuri

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment