MUSIC : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Tashi Barci Kasa - NewsHausa NewsHausa: MUSIC : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Tashi Barci Kasa

Pages

LATEST POSTS

Monday 26 February 2018

MUSIC : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Tashi Barci Kasa

WATA SABUWAR WAKAR AMINU DUMBULUM MAI SUNA

 "TASHI BARCI KASA"

A wannan wakar ya caccaki Dr Abdullahi ganduje sosai ya nuna cewa ba'a mulkin kano ana barci yayi kalamai sosai akan yadda gamnatinsa ke tafiya a jahar kano.

Wannan mawakin dai mawakin kwankwaso ne wanda ya nuna amanar kwankwaso amma ganduje ya nuna shi butulu ne.

Ga Wakar nan sai ku latsa domin sauraren wannan wakar.


Download music here

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment