Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada, Cewar Fati Muhammad - NewsHausa NewsHausa: Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada, Cewar Fati Muhammad

Pages

LATEST POSTS

Sunday 18 February 2018

Buhari Ya Gaza Kuma Babu Wanda Ya Isa Ya Hana Mu Fada, Cewar Fati Muhammad


"Lokacin da muka dinga kashe kudin mu akan Buhari muna yakar Jonathan ba ku yi magana ba, sai yanzu za ku zo kuna zagin mu don mun fadi ra'ayinmu a kansa?

"Buhari ya gaza kuma babu wanda ya isa ya hana mu fadar albarkacin bakin mu tunda doka ta ba mu dama", inji Fati.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment