1. A Nijeriya ne Wani Kifi Ya hadiye Jirgin ruwa yana dauke da man fetur ganga dubu.
2. A nijeriya ne beraye suka kori shugaban kasa daga ofis.
3. A nijeriya ne wata macijiya ta hadiye naira miliyan talatin da shida.
4. A nijeriya ne aka baiwa wani ajiyan man fetur kafin a Je a dawo aka tarar akuya ta shanye rabin man.
5. A nijeriya ne aka zo da 'budget' ga shugaban kasa ga mataimakinsa ga 'yan majalisa amma ake nemi budget din sama ko kasa aka rasa Shi.
NI TSORO NA DA NAKE YI KADA WATA RANA A CE MANA BERAYE SUN SACE CBN.
GASKIYA NE NIJERIA AKWAI ABIN MAMAKI KWARAI.
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment