Rahama Sadau Ta Bayyana Wanda Take So - NewsHausa NewsHausa: Rahama Sadau Ta Bayyana Wanda Take So

Pages

LATEST POSTS

Monday 5 February 2018

Rahama Sadau Ta Bayyana Wanda Take So

Rahama Sadau Ta Bayyana Wanda Take So

Tauraruwar fina-finan Hausa, da turanci, Rahama Sadau ta bayyana abokin aikinta na fim din turanci, Alexx Ekubo a matsayin wanda take muradi/ take so, Rahamar ta bayyana hakanne a dandalinta na sada zumunta da muhawara.

A wannan hoton na sama Rahamar ce tare da Alexx din. Rahamar dai a kwanakin baya ta bayyana cewa tana son shahararren dan kwallo Neymar da kuma abokin aikinta mawaki Umar M. Shareef.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment