Video : Wata sabuwa inji 'Yan chacha!! Fim Yafi Aikin Soja Wahala !!! - NewsHausa NewsHausa: Video : Wata sabuwa inji 'Yan chacha!! Fim Yafi Aikin Soja Wahala !!!

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 6 February 2018

Video : Wata sabuwa inji 'Yan chacha!! Fim Yafi Aikin Soja Wahala !!!


Shahararren tauraron nan na fina-finan Hausa Rabi'u Rikadawa ya ce aikin soja ya fi fim sauki. Ku kalli wannan bidiyon domin jin dalilinsa.

Bayan fina finan na hausa rikadawa yana fitowa a nollywood a kudan cin Nijeriya da akeyi da turanci.

Komi zai hana ya rungumi na nollywood gaba daya?

Yana da ra'ayin cewa a dinga hada al'ada da zamananci a cikin fina finai don gamsar da kowa.

Yana da cikin yan wasan hausa da ke sanya 'ya'yansu a harka fim


Download video here

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment