Music : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Mahadi kwankwaso Zai Bayyana Dan Musa - NewsHausa NewsHausa: Music : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Mahadi kwankwaso Zai Bayyana Dan Musa

Pages

LATEST POSTS

Friday 9 February 2018

Music : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Mahadi kwankwaso Zai Bayyana Dan Musa

Albishirin ku Ma'abota sauraron wakokin siyayya a yau munzo muku da wakar Aminu Dumbulum mai Allah da Sabuwar wakarsa mai taken

"Mahadi Kwankwaso Zai Bayana Dan Musa".

Ya cacaki gwamna Ganduje da Rarara da wazirin rarara kan cewa kwankwaso ya tsoro yaki zuwa.

A cikin wannan wakar ya cacaki duk wani wanda yake ganin cewa tsoro ne kwankwaso yaji yaki zuwa.

A cikin kawar tashi ya kara da cewa tashin jirgin da akwai saura lokaci baiyi ba da zai bayyana kuji saura da lokaci.




Download music here



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment