' Sadauki' Kalli hotunan bayan fage na shirin fim da Hassan Giggs ke shiryawa - NewsHausa NewsHausa: ' Sadauki' Kalli hotunan bayan fage na shirin fim da Hassan Giggs ke shiryawa

Pages

LATEST POSTS

Thursday 15 February 2018

' Sadauki' Kalli hotunan bayan fage na shirin fim da Hassan Giggs ke shiryawa

Shirin dai zai burge jama'a kamar yadda muke gani kuma zai ilimantar domin akwai dagantakar labarin da tarihin al'adun gargajiya irin ta zamanin da.
)
Masoya da masu bibiyan fina-finan Kannywood, akwai wata sabuwar shirin fim da shahararren direkta na masana'antar wato Hassan Giggs ke shiryawa mai take "Sadauki".
Ga hotunan bayan fage daga saitin inda ake shirya fim din.



Jarumin shirin "Sadauki" Adam Zando tare da Hassan Giggs  

Hoton saitin shirin "Sadauki"  (ïnstagram/hassan_giggs)

Wannan shirin fim na "Sadauki" samu fitowar manya-manyan jarumai fitattu irin su Adam A.Zango, Fati Washa, Fati Makamashi, Abdul M. Shereef, Rashida Lobbo, Isa Adam ferozkhan da sauran su.


saitin shirin "Sadauki"  (ïnstagram/hassan_giggs)
Shirin dai zai burge jama'a kamar yadda muke gani kuma zai ilimantar domin akwai dagantakar labarin da tarihin al'adun gargajiya irin ta zamanin da.


Jaruma Fati Makamashi kenan anyi mata kwalliyar tsohuwa  (ïnstagram/hassan_giggs) « less
Kai daga ganin ka san akwai shirin fim mai kayatarwa wanda zai farantar da ran masu bibiyan fina-finan hausa.

Source :-pulse.ng

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment