Karshen Tika Tika Tika Ga Sakon Da Ankayimin Akan Sai An Sake Hallakani -inji Nura M Inuwa - NewsHausa NewsHausa: Karshen Tika Tika Tika Ga Sakon Da Ankayimin Akan Sai An Sake Hallakani -inji Nura M Inuwa

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 14 February 2018

Karshen Tika Tika Tika Ga Sakon Da Ankayimin Akan Sai An Sake Hallakani -inji Nura M Inuwa

Bayyan mawakin ya karbi wannan text a wayarsa ga maganarsa akan wannan message da ya wallafa a shafinsa na instagram 


"Wannan shine sakon da aka turamin  tun kafin ince komai bana nufin kowa da sharri duk masoyina yasan haka bana kokarin gani bayan kowa kuma bansan me yasa suke son ganin nawa ba inada makiyan boye inada na fili wanda duniya ta sani ban kuma san abin danayi musu ba sama da shekaru shida duk wanda ya damu dani sai sunyi kokarin rabani dashi hakane ma yasani fahimtar masoyana suna nesa dani sune wadan ba a sansu bare a hure musu kunne ko ayi musu barazana sau da yawa nakan zauna nayi kukan abin da akemin musamman na nunawa mutane ban kai asoniba da akeyi ko kuma a dauki gaba da wanda yake sona batare da dalili ba duk da kokarin ku na hana mutane bani aiki da kukeyi ALLAH bai hanani ba in mutum ya yabeni ku zageshi inya dora hotona kirashi kuce ya cire duk akan me ? toni dama ban dorawa kaina kowa za soni ba wanda kuke da iko dasu ku hana su sona ku hana wanda kuma baku da iko kuyi rayuwata da mutuwata bata hanun kowan ku in kuma kunyi nasarar kasheni ku ku gaji duniya ina tare da masoyina duk inda yake  zanci gaba da fadawa duniya duk abin dana boye a zuciyata".


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment