A cikin tsawon shekarun da wannan dandalin ta samu asali an samu jarumai mata da dama da suka faranta mana rai da ire-iren rawar da suke takawa a idon telibijin.
Mafi yawancinsu a daina jin duriar su ne kasancewa shiga sahun gaba na rayuwar zamantakewar aure.
Domin martaba da raya wannan dandalin da take nishadantar damu a ko da yaushe bari mu waiwaya baya mu tuna wasu daga cikin tsofin jarumai mata gwarzaye da suka nishadantar damu shekarun baya kafin ire-iren su Hadiza Gabon da Rahama Sadau su amshi tutar raya masana'antar,
Saima muhammad
![]() |
| Saima muhammad tsohuwar jarumar masana'antar kannywood |
![]() |
| Abida muhammad tsohuwar jarumar kannywood |
![]() |
| Fati muhammad tsohuwar jaruma |
Sadiya Gyale
![]() |
| Sadiya Gyale |
Safiya musa
![]() |
| Safiya musa Albarka Aure Tare da Danta |
![]() |
| Samira Ahmad |
Muhibbat abdulsalam
![]() |
| Albarkar aure tare da 'ya'yanta |
![]() |
| Mansura isah tare Albarkacin aurenta |
Hafsat shehu ta farida jalal
![]() |
| Rukayya dawayya |
Wadannan sun tare da wasu da dama sun taka rawar gaske yayin da ake damawa dasu a harkar fim kuma sun taimaka wajen inganta ki'imar al'adar arewa ga bainar jama'a.
Muna musu fatan alheri tare da jinjina masu bisa gudummawar da suka bada a masana'antar kannywood.
Source : naij.com
Copy the link below and Share with your Friends:
LATEST POSTS











About Clonebar Blog
No comments:
Post a Comment