MUSIC : Sabuwar Wakar Wazirin Rarara - Kuyi Hakuri 'Yan PDP - NewsHausa NewsHausa: MUSIC : Sabuwar Wakar Wazirin Rarara - Kuyi Hakuri 'Yan PDP

Pages

LATEST POSTS

Thursday 8 February 2018

MUSIC : Sabuwar Wakar Wazirin Rarara - Kuyi Hakuri 'Yan PDP

Assalamu Alaikum Masoya na, Barkan mu da wannan lokaci sunana Yahaya Madawaki “Ya’u Darakta”WAZIRIN RARARA”.

Dauke da sabuwar waka ta mai suna (KUYI HAKURI YAN PDP) wadda Dr. Umar Abdullahi Ganduje”Khadimul Islam” Executive Governor Kano State ya dauki nauyin ta sannan bayan haka ina ma masoya na Albishir da sabbin wakokina da zan ringa fitarwa a Duk ranar Laraba a Shafin Www.pressloaded.com ko kuma hausaloaded.com da sauran shafukan Yanar Gizo.


Sanarwa daga my oga ontop umar Ibraheem ceo of pressloaded.com



Download music here



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment