FATAWAR RABON GADO (92) DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (92) DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Monday 16 January 2017

FATAWAR RABON GADO (92) DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (92)


Tambaya
Assalamu Alaikum mallam,mutum ne ya rasu ya bar mahaifiya,mahaifi ya rasu da kanne maza bakwai (7) da mata ukku (3).Yaya rabon gadonsa yake?.Allah ya kara daukaka  da fahimta!.

ina nufin mahaifiyarsa tana raye da kanne maza 7 da kanne mata 3 duka uwa daya uba daya.


Amsa:

za a raba abin da aka bari gida shida (6),a bawa uwa kashi daya (1),Ragowar kashi biyar din sai a bawa 'yan  uwan in karfinsu daya a a dangantaka,duk namiji ya dau rabon mata biyu

Allah ne mafi sani

Amsawa :
Dr Jamilu Yusuf Zarewa

posted: by Abubakar Rabiu

Dan Allah ka turawa dan uwanka a Facebook or whatsapp domin shima ya amfana

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment