Buhari zai tura sojoji da jiragen Yaki Gambiya Don kifar da jammeh - NewsHausa NewsHausa: Buhari zai tura sojoji da jiragen Yaki Gambiya Don kifar da jammeh

Pages

LATEST POSTS

Friday 13 January 2017

Buhari zai tura sojoji da jiragen Yaki Gambiya Don kifar da jammeh

Buhari zai tura sojoji da jiragen Yaki Gambiya Don kifar da jammeh

shugaba muhammad Buhari ya tanadi sojoji 800 da jiragen yaki wadanda za su kasance cikin shirin ko ta kwanan don hambarar da shubagan Gambiya mai barin gado ,yahya jammeh idan ya ki mika mulki ga zababben shugaban kasar Adam barrow


Rahotanni sun nuna cewa an umurci rundunar wadda aka yi wa lakabi da ECOMOG NIBATT 1 da ta kasance a makarantar hotas da sojoji da ke jaji a jahar kaduna.

shugaba jammeh ai ya yi alwashin ba zai mika mulki ba a ranar 19 ga wannan wata ba har sai  kotun koli ta yanke hukunci kan karar da ya shigar na kalubalantar   sakamakon zaben wanda kuma hakan zai faru ne a cikin watan mayu.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment