[MP3] kudbah mai Taken: Illar Reebah da Zeenah -Dr sheikh Abdullahi usman Gadon Kaya - NewsHausa NewsHausa: [MP3] kudbah mai Taken: Illar Reebah da Zeenah -Dr sheikh Abdullahi usman Gadon Kaya

Pages

LATEST POSTS

Sunday 29 January 2017

[MP3] kudbah mai Taken: Illar Reebah da Zeenah -Dr sheikh Abdullahi usman Gadon Kaya

Assalamu alaikum warahatullah yan uwana barka da yau da fatan kowa ya tashi cikin koshin lafiya.

A yau muna dauke da khudbar babban malamin nan wanda shima sheikh malamine mai bada gudumuwarsa ga hana abubuwan asha ,kar yadda kwanaki yayi ruwa yayi tsaki wajen dakular da ginin wajen yan wasan kwaikwayo mai suna  KANO VILLAGE har sai da Allah ya basu nasarar tsayar da abun

wanannan shine

Sheikh Abdullahi usman Gadon kaya

Taken wanannan khudbah itace :

ILLAR REEBAH DA ZEENAH.

Ina yan'kasuwa ina ma'aikata ina manoma ina masu ta'ammali da banki ba bisa ka'idaba ku saurari wanannan khudba da kunen basira dan ka sami mafuta.

Domin saukaar da wanannan khudba sai ka latsa nan 


DOWNLOAD MP3 HERE

Dan Allah kayi share zuwa ga Abokananka na zada zumunta wato Facebook ,domin kai ma ka zomo mai samun ladah a wajen yada abun Alkhairi



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment