[MP3] Illar Harshe 01_ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - NewsHausa NewsHausa: [MP3] Illar Harshe 01_ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Pages

LATEST POSTS

Monday 30 January 2017

[MP3] Illar Harshe 01_ Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana musulmi barka da yau da fatan kowa yana lafiya .

Alhamdulillahi a yau nazo muku da wata lecture mai kyau wanda ni da kai ,ke,su ,mu duk muna amfani da shi

wanannan shine lecture mai Taken :ILLAR HARSHE 01 wanda nan gaba in sha Allah zai xo muku nan ba da dadewa ba.

wanda babban mallamin nan kuma haziqi wajen jajircewa akan kwamitin Hisbah .Allahu Akbar ,wanannan  mallam shine

Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

domin ka saurari wanannan lecture sai ka latsa nan

DOWNLOAD MP3 HERE


Ayi sauraro lafiya

Allah ya bamu iko da wananna wa'azi


Dan Allah kayi sharing zuwa ga abokanka na Facebook or whatsapp.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment