GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!! DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO - NewsHausa NewsHausa: GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!! DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO

Pages

LATEST POSTS

Sunday 22 January 2017

GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!! DR MUH'D SANI UMAR R/LEMO

GIRMAN MATSAYIN MUTUM BAYA HANASHI AIKIN KWADAGO!!!


FITOWA TA BIYAR (5)

Duk girman matsayinka da walittakarsa basu hana shi aikin kwadago,don ya fitar da kansa da wadanda suke karkashinsa daga halin yunwa da matsuwa,musamman idan yana cikin wadanda basu san muhimmancinsa da matsayin sa ba.

Dubi lokacin da Annabi musa da khadir (A.S) ya ga garun  gari yana haramar faduwa ,sai yasa hannunsa ya mikar da shi daidai ,
sai Annabi musa yace masa "Da ka ga dama da ka karbi ladan wanannan  aiki?!"

Allah ka sa mu dace amen 

Dan Allah kana iya sharing xuwa ga abokananka na Facebook ko whatsapp domin suma su amfana


posted Abubakar Rabiu

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment