SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!! Dr Muhammad sani Umar. R/lemo - NewsHausa NewsHausa: SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!! Dr Muhammad sani Umar. R/lemo

Pages

LATEST POSTS

Friday 20 January 2017

SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!! Dr Muhammad sani Umar. R/lemo

SHUGABA SHINE MAI TUNANIN MASLAHAR TALAKAWANSA KAFIN SHI!!

 FITOWA TA HUDU (4)

Shugaba na kirki shine wanda yake tunanin maslahar al'ummarsa da walwalarsu kafin yayi tunanin tashi,musamman lokacin da ake fuskantar wani bala'i .ka dubi Annabi musa (A.S) bai ambaci kansa da yayin da yake yiwa khadir inkarin huda jirgin ruwa da yayi,

yace masa "Yanzu ka huda  shine don  ya nutsar da mutanen  da ke cikinsa?! Hakika  kazo da babban abu?". [AL'KAHFI,71]

please share to your friends in Facebook and whatsapp

posted By Abubakar Rabiu



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment