NewsHausa NewsHausa

Pages

LATEST POSTS

Wednesday, 5 October 2016

FATAWAR RABON GADO (60)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (60)
tambaya
Assalamu akaikum. Malam mutum ne ya mutu ya bar mahaifiyarsa da 'yar'uwarsa shakikiya da kuma 'yan' uwansa li'ummai ?
Amsa
Wa alaikumus salam za'a raba abinda ya bari 12, abawa mahaifiyarsa kashi biyu, 'yan'uwarsa kashi:6, 'yan'uwansa li' ummai a ba su kashi: 4
Allah ne mafi sani

Amsawa Dr jamilu zarewa.

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Dalilan Hana Shigo da Shinkafa ta Iyakokinta

Gwamnatin Najeriya ta fito ta bayyana manyan dalilan da suka sa har yanzu tana cigaba da hana shigowa da shinkafa kasar ta iyakokinta.
Baicin dalilin habaka shuka shinkafa a cikin gida akwai kuma dalilin hana shigowa da gurbatacciyar shinkafa wanda ya saba faruwa can baya.
Babban kwantrolan hukumar hana fasakwauri Kanar Hamid Ali yace gwamnati na barin a shigo da shinkafar ta teku inda hukumar kula da lafiyar abinci da magunguna NAFDAC take da kayan gwajin shinkafar da ta shigo ta teku.
Yace batun shinkafa an dade ana kai da kawowa.Wadanda yakamata su sani sun sani wadanda kuma saboda rashin sani suna ta yin korafe korafen da basu kamata ba. Yace ainihin gaskiyar ita ce gwamnati bata hana shigowa da shinkafa ba. Sai dai ta hana shigowa da shinkafa ne ta iyakokin kasa.
Kanar Hamid Ali yace akwai gurbatacciyar shinkafa dake shigowa ta iyakokin kasar saboda NAFDAC bata da naurorin gwaji akan iyakoki. Naurorin gwajinta suna tashoshin teku ne. Dalili ke nan da gwamnati ta ce duk wanda zai shigo da shinkafa sai dai yayi anfani da hanyar teku inda NAFDAC zata iya yin gwajin da ya dace su tabbatar shinkafar lafiyayyiya ce kuma ana iya cinta.

BREAKING:Gobe Za’a baiwa Buhari, Jonathan, Jega lambar yabo

– Shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da Farfesa Attahiru Jega ne wadanda suka samu lambar yabo na shekaran nan na jaridan Leadership
– Jaridan ta zabe su ne saboda rawan da suka taka na gyara fuskan siyasar Najeriya a zaben 2015
Wannan ne lokacin na farko bayan zaben 2015 da manyan jigoginzabe tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, tsohon shugaban INEC ,Farfesa Attahiru Jega da Shugaba Muhammadu Buhari zasu hadu a taro daya a ranan alhamis,6 ga watan oktoba.
Jaridar Leadership ta zbi wadannan guda 3 a matsayin wandanda suka cancancin lambar yabon shekarar 2015.
Taron bada lambar yabon mai muhimmanci inda zai hada tsaffin shugabannin kasa, gwamnoni, yan majalisa, masu fada aji domin tattaunawa akan maudu’i demokradiyya, canjin gwamnati da kalubalen shugabanci a Afrika.

Gionee S6 Pro VS Huawei Honor 8: 4GB RAM beats

Gionee S6 Pro VS Huawei Honor 8 are 2 of the newest 4GB RAM beasts to be found in India this month. Let’s check out what they have in comparison with one another to
Gionee S6 Pro VS Huawei Honor 8: 4GB RAM phones for India
Let’s us remind you that Huawei Honor 8 comes with 2 ROM variants: 32GB and 64GB. In this battle, we just take the higher version- 64GB for consideration. First, let’s go to the processor of these phones. Under the hood, Gionee S6 Pro is powered by an octa-core (4×1.8 GHz + 4×1.0 GHz) Helio P10 processor. On the other hand, Honor 8 runs on an octa-core (4×2.3 GHz + 4×1.8 GHz ) Kirin 950 processor. This means that the Huawei phone will give you a smoother and stronger performance.
For photography, Huawei Honor 8 continues to be the winner. It sports a dual 12MP camera on the back with the aperture of f/2.2 and dual LED flash. On the front, there is an 8MP snapper. Meanwhile, the Gionee flagship has an 8MP selfie snapper and a 13MP primary camera with f/2.0 and LED flash. So, even with cameras, Honor is better when giving you the clearer and more high-quality photos.
The other Gionee S6 Pro specs and Huawei Honor 8 specs are similar. These handsets pack 4GB RAM paired with 64GB of inbuilt storage. This memory can be expanded up to 256GB. They both runs on Android Marshmallow OS and have a Full HD display. The screen size of S6 Pro (5.5 inches) is bigger than its counterpart (5.2 inches). The battery capacity of Gionee flagship is slightly higher than that of Huawei phone, packing 3130mAh and 3000mAh respectively.
Gionee S6 Pro VS Huawei Honor 8: price battle
In terms of specs in this Gionee S6 Pro VS Huawei Honor 8 battle, Honor 8 defeats its rival with a stronger processor and better cameras. And as you may have already guessed, Honor 8 actually costs a little more money than its rival. Already launched to the country, Gionee S6 Pro is priced at Rs. 23999. Meanwhile, Huawei Honor 8, expected on October 12, will probably cost you around Rs. 29679. With the same 4GB RAM, are you picking the camera beast or the budget winner?

Hukumar JAMB ta bayyana jami’o’in da suka fi shahara a Najeriya

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandari (JAMB) ta mayar da martanin cewa ba wai tana dogara da ra’ayin dalibai bane wajen gane makarantun da suke so.
dalibai yayin zana jarabawar JAMB
Jaridar Economic Confidential ta bayyana jami’ar Ilori a matsayin wadda tafi samun yawan dalibai da suka nuna sha’awar shiga jami’ar, da suka kai 103,238 (Maza 51,082 da Mata 52,156). Wannan rahoton da jaridar ta buga ya nuna abubuwa dake janyo ra’ayin dalibai har suyi sha’awar jami’a sun hada da shaharar jami’a, rashin zuwa yajin aiki, saukin kudi, ababen more rayuwa da ingancin malamai.
Jami’i mai magana da yawun JAMB Fabian Benjamin yayin da yake ma jaridar Premium Times bayani a ranar 4 ga watan Oktoba yace
“JAMB bata da wata hanyar gano wadannan alkalumma daga takardun da dalibai ke cikawa na nuna sha’awar shiga makarantu.
“Sai dai, abinda mukeyi duk shekara shi ne, muna gane makarantar da tafi samun yawan dalibai da suka nuna sha’awar shiga wata makaranta. Tun daga yan shekarun baya zuwa yanzu, jami’ar jihar Ilori ita ke kan gaba, wannan ba shi ke nuna itace jami’ar da tafi inganci ba. Wannan na nuni ne kawai ga abinda dalibai ke sha’awa.”
Jami’ar Ilori bata shiga yajin aikin
kungiyar malaman jami’o’i na kasa, wanda wannan shine matsalar data addabi sauran jami’o’in kasar nan.Bugu da kari, zangon karatu na farawada karewa a kan lokaci a jami’ar Ilori
Sai dai a wani bincike da jaridar Times Higher Education tayi na jerin makarantun da suka fi inganci a duniya, ta bayyana jami’ar Ibadan a matsayin jami’a daya tilo daga Najeriya da ta shiga jerin jami’u 801. Ana amfani da ingancin karantarwa, yawan gudanar da bincike, da kuma yadda ake kallon makarantar wajen shigar da makaranta cikin wannan jerin. Amma duk da haka, jami’ar Ilori ta sha gaban ta Ibadan wajen yawan dalibai masu sha’awar shigarta.
amma dangane da wadannan shikashikai da jaridar Economic Confidential ta fitar a baya, Benjamin yace babu yadda za’a hukumar JAMB ta san dalilin dake sa dalibai zabar wata makaranta fiye da wata
Jaridar ta bayyana jami’ar Ilori, jami’ar Benin, Jami’ar Ahmadu Bello, Jami’ar Nsukka da Jami’ar Bayero ta Kano a matsayin makarantun da suka fi shahara a cikin makarantu mallakar gwamnati n tarayya shekarar 2016.
Sai kuma jami’o’in jihar Nasarawa, Imo, Kaduna, Delta da jami’ar Adekunle Ajasin a matsayin wadanda suka fi shahara a tsakanin makarantu mallakan gwamnatin jihohin kasar nan. inda jaridar ta bayyana jami’ar Covenant, Afe Babalola, Babcock, Igbinedion da Bowen a matsayin wadanda suka fi shahara a cikin makarantu masu zaman kansu.

Tuesday, 4 October 2016

(mp3)sabuwar Rararah GA TALAKAWA GA BUHARI BAI CHANZA KAMA BA

BISMILLAHI RAHAMANI RAHEEM
sabuwar wakar Rarara mai taken GA TALAKAWA GA BUHARI BAI CHANZA KAMA BA!!!
Sanu kubda zuwa wanannan shafi mai albarka  a yau na zo muku da sabuwar wakar Rarara domin kayi download kai tsaye to click here inda sunan wakar  yake
               
GA TAKALAWA GA BUHARI
AYI SAURARO LAPIA
Daga dan uwanku :Abubakar Rabiu Yari
           09032038203

lαвαrí dα dumí dumínѕα:вuhαrí чα ѕα jírgín ѕαmα gudα вíчu α kαѕα

Ina masu bukatan siyan Jirgin sama - BUHARI ya sa nasa guda biyu a kasuwa.
Fadar shugaban Kasa ta sanar da sa jiragen saman shugaban kasa guda biyu a kasuwa.
Jiragen wanda suna daga cikin 10 da ofishin shugaban kasar ya ke amfani da su sun hada da Falcon 7x da Hawker 4000.
Me za kuce akan hakan