Assalamu alaikum warahamatullah wanannan tawa nasiha ce da malam ko ince director na fagen NITDA A Nigeria kasar mu ta gado take a halij yanzu kuma anka samun chanji akasa domin download sai ka shi ga nan
Duk wanda yaga matsala tayi masa yawa ya bincika alakarsa da iyayansa. Duk wanda yaga baya samun Nasara a duk abinda yasa gaba ya duba alaka da iyayansa .
Duk wanda baya jin dadin rayuwar sa, ya bincika yadda yake zaune da iyayansa Duk wanda yaga makiya suna rinjaye a kansa, ya tintibi zaman sa da Iyayansa. Sabawa iyaye yana jawo dukkan matsala a rayuwa
1 Sa iyaye kuka, saboda bakin ciki
2 Yiwa iyaye tsawa, ko hantara ko tsaki ko gunguni
3 Kosawa da iyaye da gajiya da su ko tsanarsu 4 Daurewa iyaye fuska ko sha musu kunu
5 Yiwa iyaye kallon raini da hadarin kaji
6 Yiwa iyaye tsiwa, da daga murya akan su
7 Kushe iyaye, da daukar su gidadawa.
8 Kauda kai, idan iyaye suna magana .
9 Fifita mata akan iyaye 10 Fifita Abokai akan iyaye
11 Jawowa iyaye matsaloli da rigingimu 12 Gulmar iyaye
13 Zagin iyaye ko jawo musu zagi
14 Damun kiyaye da kade kade da wake wake
15 Rashin shawara da iyaye 16 Kauracewa iyaye
17 Tsagalgalewa iyaye da rashin kunya
18 Iyaye su dinka tsoran dan su
19 Kin amfani da sunan iyaye
20 Dukkan iyaye da gajiya da su
21 Fatan mutuwar su 22 Yi musu gori dan kayi wani abu.
23 Boyewa iyaye samu, ko wadata,
24 yiwa iyaye karya
25 Karyata iyaye
26 Yiwa iyaye sata,
27 YI musu gori 28 YI musu musu,
29 Rashin yi musu addua
30 Barin iyaye cikin kunci da wahala.
Allah kasa mu gama da iyayanmu lafiya, kayi musu rahma kamar yadda suka yi mana tarbiyya tun muna Yara.
Dangirman Allah katurawa group 3 shiyakenuni daka sanarda wani abunda yan uwa abunda kasania
Assalamu alaikum warahamatullah duk godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) wanda ya bani kamala sanya wanannan Tafseer domin yan uwana musulmi inamuku fatan Alkhairi
wanda sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya gabatar
domin kayi download na wanannan Tafseer sa ka latsa nan
Ayau Ne Ranar Lahadi 01/01/2017 Allah Ya Hukunci “Dauda Kahutu Rara” Da Fitar Da Sabuwar WakarSa mai Suna “Ga Kidan Murna Saura Kiris” itadai Wan nan Waka Ya Shirya Tane Ga “Inwa Dan Yahaiya” Dake Garin “GwamBe” Allah Ya Nuna Masa An Kwato Karagar Mulkin Gwamnati Gwambe Daga Tsohon Gwamna Gombe “Alh Umar Tanko Almakura” hakan Yasa Rara yayi masa Sabuwar waka Don Nuna Murnar Sa Da Jin Dadinsa a Karkashin Jamiyar #APC, Yanzu kuma Muna Leken Jahar Taraba Inda Jam Iyar APC Taci Zabe Ankayi Magudi Ankabawa Jam Iyar PDP. . Sai ku Kasance Damu a A wan nan ShaFi Don Samun Cikakun Labaran Siyasa Da Wakokin Siyasa . Ga link Na Wakar Na Kasa Kuyi Download Kiji. Note:- Make Sure You Hit Share To Facebook Blow. Thank Download