NewsHausa NewsHausa

Pages

LATEST POSTS

Sunday, 2 July 2017

Jam'iyar APC Ta Lashe Dukkan Zaben Ciyamomi Da Kansiloli Da Aka Gudanar A Jihar Jigawa


Jam'iyyar APC Ta Lashe Dukkan Zaben Da Aka Gudanar Na Ciyamomi Da Kansiloli Gagarumin Rinjaye.  A  Fadin Jihar Jigawa. 

Hukumar Za6e Mai Zaman Kanta Ce Ta Sanar Da Sakamakon Za6en.

Ga Jerin Sunayen "Yan Takarkarun Da Sukayi Nasara 

Buji -                        Hudu Babangida  
Babura                    Muhammad Ibrahim
Mallam Madori      Sabo Musa 
Taura                       Abdulmajid Ismail
Kaugama               Yahaya Ahmed Marke
Auyo                        Umar Musa 
Miga                         Muhammad Agufa 
Kiyawa                      Isyaku Adamu 
Gwiwa                       Abdullahi Idris Daurawa
Maigatari                   Sani Dahiru 
Yankwashi                 Dauda Dan Auwa
Sule tankarkar           Jafaru Muhammad Danzomo 
Gagarawa                   Ibrahim Ya’u
Kazaure                      Jamilu Uwais Zaki
Garki                           Ghali Muktar
Birniwa                       Muhammad Jaji Dole
Hadejia                       Abdullahi Mai Kanti
Gumel                        Aminu Sani Gumel 
Kirikasamma              Alhaji Salisu Garba
Kafin Hausa               Garba Abdullahi
Jahun                        Saidu Abdu Aujara 
Gwaram                    Abdulmalik Shehu Fagam
Guri                           Alhaji Ali B. jaji Adiyani 
Dutse                        Ibrahim Yakubu Bala Yargaba 
Birnin Kudu               Muhammad Sani 
Ringim                      Abdulrashid Illa

Yau Ake Nuna Fim Din Mansoor A Abuja



Yau Lahadi ne ake nuna fim din Mansoor na Shahararren Kamfanin shirya finafinan Hausan nan, wato FKD Production mallakar fitaccen jarumi Ali Nuhu.

Za a nuna fim din ne a sinimar Genesis Deluxe dake Ceddi Plaza centarl Area dake Abuja da misalin karfe tara na dara (9:00).

Za a sake nuna fim din ne sakamakon wasu da suka zo kallon fim din da dama ba su samu halartar kallon fim a kan lokaci ba. Wanda hakan wata dama ce ga wadanda suke da bukatar kallon fim, wanda aka jima ana daukin zuwan ranar nuna shi.

Video :- Rahama Sadau Ta Sake Yin Nollywood Music Video Harda Kiss Takeyi mp 4


Innahlillahi Wainnah ILaihi Raji’um Jama Dan Allah Muyiwa Wannan Boyar Allah Addu’a Allah Ya Kareta Da Wannan Mumunan Aika Aika Da Take Tabkawa A Cikin Wannan Zamani.

Ba Kowa Ba Ce Face Wannan Da Kuka Sani Jarumar Kannywood Hausa Film Da Ake Kira Da Suna Rahama Sadau .

Bayan Ta Gama Wanncen Nollywood Music Da Tayi Da Classiq Are Mafia A Shekara Da Ta Gabata A Baya.

ku Suke Wannan Video Kuga Yadda Take Zabga Kiss Zuwa Ga Wani Kalarta.
Download And Watch It


Download Video mp4 Now

Music source @pressloaded.com


[MUSIC]Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai


Wakar Nura M Inuwa General Tukur Yusuf Burutai wata sabuwar wakace da fasihin mawaki Nura M Inuwa ya fitar don jinjina wa hafsan sojojin Nigeria General Tukur Yusuf Burutai bisa kokarin da yake na kare kasa da yan kasa baki daya.

Mawaka da dama sunyi shugaban na sojoji wakoki na jinjina bisa aikin da yake yi daga cikinsu ko harda shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi Rarara, to yau shima Nura Musa Inuwa ya yunkuro da tashi wakar.

Zaku iya saukewa daga shafin abokina Umar Ibrahim na pressloaded.com daga link dake kasa

Ni kuma na samu daga ogana Deen Yashe Arewamobile.com

Download Audio NOW 


Kannywood Zata Saki Fim Dinta Mai Kama Da Boko Haram A Kasar Ghana – Abu Hassan


Shahararren dan wasan fina-finan Hausa Kuma wanda ya shirya fim din Abu Hassan ya ce zai fara nuna fim din ne a kasar Ghana kafin yayi a Najeriya.

Zaharaddeen ya fadi haka ne a wata hira da ya yi da Mohammed Lere a garin Kaduna.

Zaharaddeen ya ce ya yanke shawarar fara nuna fim dinne a kasar Ghana ganin cewa su da wadansu jarumai mata da ya hada da Halima Ateteh da Jamila Nagudu za su ziyarci kasar Ghana domin yin shagulgular Sallah Karama.

” Muna da Masoya masu dimbin yawa a kasar Ghana saboda haka abinda zan yi zai yi musu dadin gaske. Bayan haka kila in nuna shi a kasar Nijar kafin in dawo Najeriya.
” kasan yanzu mun dakatar da fitar da fim ta hanyar ‘yan kasuwa saboda hasara da muke yi ga masu yi mana fasakwaurin fim din. Za ka ga tun kafin ka gama natsuwa sun buga tasu suna ta siyarwa a kasuwannin kasar nan.
 Zaka ga ana ta turawa har ta waya. Hakan sai kaga ya sa furodusa ya tafka hasarar gaske.”

” Yanzu duk fim idan ya fito a gidan kallo zamu fara saka shi kafin nan ya shigo kasuwa. Hakan zai sa a rage hasara sosai.

Da muka tambayeshi game da jihohin da basu da gidajen kallo irin wadanda ake dasu a Kano Zaharaddeen ya ce ” Lallai masu ruwa da tsaki a harkar shirya fina-finan sun kula da haka kuma suna shirin fitar da hanyoyin da za a cike wannan gibi.

©hausatop

[MUSIC] Dj Ab Babban Yaya New Song 2017

And it’s another killer by DJ A.B.

Staying consistent in the game is the key. The intelligentle man – Dj A.b, Now bababn yaya returns with a new bang and he’s not stopping with the fire flows.

As you know the boy is hot he delivers this one with the iron plate vibes.

The flows on babban yaya takes Dj A.B to another thirsty level. So the difference between rap and Rap’s is cleared by Dj A.b.

No long talk’ this is another hit.

Enjoy below and share.

Download Audio Now

Music from hausatop


Rashin Adalci ne A Dawo Da Rahama Sadau A Kannywood inji Nafisa Abdullahi

HAUSATOP.com dai ta samu labarin cewa Sani Danja yana daga sahun gaba na masu nuna goyon bayan dawo da jaruma Rahma Sadau. Domin acewarsa masana’antar kannywood ta sami koma baya tun bayan da aka kori Rahma Sadau.

Domin Rahma jarumace mai tarin masoya a Arewaci da kudancin kasar nan. Wasu mutane sun daina kallon hausa fim sabida sun rasa Rahma Sadau. Kuma ba abin burgewa bane ace uba ya kori yarsa daga masana’anta.
Duk da yake Rahma tayi laifi kuma ta amsa tayi laifi, ya kamata a yafe mata. Domin mu ma muna yiwa Allah laifi kuma ya yafe mana. Inji Sani Danja.

Amma daga bangaren mata Nafisa Abdullahi ta jefa kuri’ar kada adawo da Rahma Sadau. Acewarta Sabida idan aka dawo da ita an nuna son kai. Domin ashekarun baya an kori jarumai irinsu, Kubura Dako, Safiya Musa, Maryam Hiyana, Ummi Nuhu da sauransu, amma har yanzu ba’a dawo da su ba. Har wasu suka yi aure. Inji Nafisa Abdullahi.

To ana nan ana saka kuri’a Rahma Sadau ta dawo ko kada adawo da ita