NewsHausa NewsHausa

Pages

LATEST POSTS

Thursday, 24 August 2017

Download 2 Video:- Rarara & Forest Barka Da Zuwa Baba Buhari Fara Aniya


Ga Kadan Daga Cikin Tsarabar Rarara Zuwa Ga Baba Buhari. wannan Video Ne Na Wakara Baba Buhari Wanda Shahararen Mawakin “Rarara” Yayi Albishir Ga Masoyan Baba Buhari.
Wannan Video Waka Su Uku Ne A Cikin Wannan Video Music Da “Rarar Isyaku Forest Da Yayan Rarara” Ku Daiyi Download Na Wanan Video Ku Kallah Kuma Ku Bada Labari.
Kada Ku Gajiya Da Kasancewa Tare Damu A Koda Yaushe Domun Kuwa Sabuwar Wakar Nan Ta Rarara Na Nan Zuwa Mai Taken.
Cuta Ba Mutuwa Ba
Daga Rarara Multimedia Studio Record Fatan Mu Dai Har Wayau Ku Kasance Tare Da Mu.
Ga Video Nan Ku Sauke Shi Kan Wayar Ku, Kamun Kujimu Dauke Da Complete Video Wakar.
Download Video Saukar Baba Buhari A Filin Jirgi.
Sources:pressloaded.com

Wednesday, 23 August 2017

Sabbin Zafafan hotunan Jaruma Hafsat Idris (barauniya)

IMG_20170822_141347_738
Jarumar Kannywood Hafsat Idris Wadda aka fi Sani da Hafsat Idris Barauniya ma'ana jarumar data yi fim din Barauniya haka Kuma sunan ya bita ya zamto yawanci sai an hada da lakabin Barauniya Ake ganeta..
Amma na Barauniyar bace a gaske Domin race ita bata taba sata ba..
Haka Kuma tace Zara iya Fitowa Barauniya a fim amma Banda a Karuwa...

Ga Wasu Daga Cikin Hotunan:
official_hafsaidris20-1503411675364
official_hafsaidris20-1503411691585
official_hafsaidris20-1503411704854

Arewarmu.com taci Karo da wadannan Hotunan na jaruma Hafsat Idris Yar Fim a shafinta na Instagram Wanda ta dorasu da kanta..

Ga Ragowar Hotunan
official_hafsaidris20-1503411755317
official_hafsaidris20-1503411765282
official_hafsaidris20-1503411774939
official_hafsaidris20-1503411791065
official_hafsaidris20-1503411809079
official_hafsaidris20-1503411817902
official_hafsaidris20-1503411827046
official_hafsaidris20-1503411836915
official_hafsaidris20-1503411846714






Photos:from arewarmu. Com

Saukar da sabuwar wakar mawaki Alfazazi Ga Buhari Ya Dawo


Saukar da sabuwar wakar mawaki Alfazazi Ga Buhari Ya Dawo.

Wannan Itace Wakar Da Mawaki Alfazazi Ya Yiwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ta Murnar Dawowar Sa Jinya Daga Birnin London.
Inda A Wakar Ya Caccaki Makiyan Sa Da Munafukai, Da Mahassada Da Batun Shirin Da Akace Anyiwa Baba Buhari Harma Da Batun Sa Masa Gubar Da Akace Anyi Masa.
Wakar Mai Take Guda Biyu Tayi Matukar Buguwa Tare Da Cikakkiyar Ma’ana.
Take Na Farko : Sannu Da Sauka Baba Buhari, Take Na Biyu Kuma, Karyar Munafukai Kun Gama Sharrukan Ku Tsaf Yau Ga Buhari Ya Dawo.
Gadai wakar nan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.

Video :-Kalli Bidiyon Jaruma Hadiza Gabon Ta Fara Waka

Abin Mamaki Sai ga Jarumar Kannywood Hadiza Gabon Ta Fara Waka..
Ku Shiga Rubutun Dake Kasa Domin Sauke Wannan shahararriyar Videon Wakar Hadiza Gabon


Sources:hausamini.com

Nafisa Abdullahi tayi kaca-kaca da Rahma Sadau


Labarun da muke samu daga majiyoyin mu da dama na nuni da cewa da alamu takun sakar da ke a tsakanin manyan jarumai mata a masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau da Nafisa Abdullahi na shirin daukar sabon salo.

Majiyar tamu dai ta ruwaito cewa a cikin wata fira da tayi, Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita a wurin ta Rahma Sadau ba kowa bace don haka kuwa ba ta isa tayi gasa da ita ba.
Haka Kuma Arewarmu.com Ta samo daga NAIJ.com dai a wani bincike da tayi ta gano cewa rashin jituwar dake a tsakanin jaruman biyu ya samo asali ne a wattanin baya tun lokacin da za'a fara shirin fim din Rariya na Rahma Sadau din da aka ce ta gayyaci Nafisa Abdullahi amma taki yadda tayi bayan kuma ta karbar mata makudan kudade.

Binciken namu kuma ya bayyana cewa hakan ne ma ya sanya jarumar Rahma Sadau ta maka Nafisa Kotu domin a bi mata hakkin ta inda daga nan kowa ya ja daga cikin su yana zafafan kalamai ga yar uwar ta.

Source: Naij.com Hausa

Fadakarwa Ta Sa Ni Shiga Harkar Fim Din Hausa - Inji Wata Jaruma


Babban burina shi ne na zama tankar Hadija Gabon, a harkar fim baya ga ilimantarwa da zan yi ta harkar, inji matashiyar jaruma Amina Yola.

Ta ce ta shiga harkar fim domin sana’a ce da take burge ta mussaaman ma yadda suke fadakar da jama’a abubuwan da suke faruwa na yau da kullum.


Matashiyar ta bayyana cewa bata shiga harkar fim ba sai da ta karbi izini daga wajen iyayenta , inda ta ke cewa harkar fim harka ce da sai an hada da hakuri, ganin cewar ana mu’amala da mutane da dama.
Amina ta ce tun daga garin Yola ta zo Kano, ta kuma sayi form din shiga sana'ar bayan kammala bincike aka bata gurbin karatu.
Kawo yanzu dai ta ce ta cimma burinta, tunda ta shiga harkar kuma abinda ranta ke so Kenan. daga karshe ta ce a duk iya lokacin da take cikin wannan masana’anta bata fuskanci wata matsala ba.

[Video] Kalli Yadda Wasu 'Yan Mata Sukayi Da Murnar Dawowar Baba Buhari

Wanna bidiyon shine zai nuna maka lallai cewa ana son baba buhari a Nigeria tunda har mata ma ba'abarsu abayaba wajan nuna tasu irin gudun mawar ta murnar dawowarsa daga landan bayan yayi doguwar jin.... 

To ALLAH Yakarawa Baba Buhari Lafiya Da Karfin Guiwa Ya Tunkarin Kowanne Dan Iska Da Barawon Gwamnati


Image © Youtube.Com

Domin Saukarwa Zuwa Kan Wayarku To Saiku Shiga Kan Wannan Rubutun Koren Dake Kasa....

Download Video Now