(Matsalolin gidan Aure).(1)Nuna halin ko in kula yayin data Ke cikin tsananin jinyi ko wani rashin lafiya,bayan ta warke ka dawo ka nuna kana yi da ita.(2)Nuna halin ko in kula lokacin da take cikin laulayin...
Wata ‘yar shekara 45 ta bayyana yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harkar Madigo..Ofori ta labarta yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harka madigo a wata hirar da ta yi da gidan talabijan...
Tabbas matsalar saurin kawowa ma’ana wato Erection Dysfunction a turance, matsala ce da ke addabar maza masu fama da rashin karfin mazakuta a yanzu saboda shan kafi zabo da ake yawan sha duk ya jawa al’uma...
A kwanakinnan jaruman fina-finan Kasar Amurka mata sun fito da wani mataki da suka wa lakabi da Metoo wanda suke fallasa masu shirya fina-finai da kuma wasu manyan jarumai maza da suka yi lalata da su...