Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura - NewsHausa NewsHausa: Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura

Pages

LATEST POSTS

Sunday 24 June 2018

Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura

Kalli Hotunan Kafin Bikin Jarumi Ramadan Booth Tare Da Wacce Zai Aura


A kwanakin bayane mukaji labarin cewa tauraron fina-finan Hausa, Ramadan Booth zai angwance, to abu yazo, anan Ramadan dinne da amaryarshi suka dauki hotunan kamin biki suna cikin annashuwa.

Rahotanni sun bayyana cewa ranar 30 ga watannan za'a daura auren, amma kamin zuwan lokacin akwai shagulgula kala-kala.
Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu zaman lafiya da zuri'a dayyiba.











Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment