Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan A Wurin Taron The Promise Cikin Kayan Sarauta. - NewsHausa NewsHausa: Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan A Wurin Taron The Promise Cikin Kayan Sarauta.

Pages

LATEST POSTS

Friday 28 April 2017

Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan A Wurin Taron The Promise Cikin Kayan Sarauta.


Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan Cikin Shigar Sarauta A Wurin Wani Taron Gangami Da Aka Gabatar A Jahar Kano Nigeria A Ranar 25th April 2017.

Taron Gangamin Me Suna "The Promise" Ya Hada Da Yawa Cikin Fitattu Da Kuma Shahararrun Mutane Na Daga Mawaka Irinsu Ice Prince, Dja, Da Kuma Fitattun Jaruman Masana'antar Kannywood, Kamar Irinsu SadiQ Sani SadiQ da makamantansu.





® www.Hausaloaded.com



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment