Kyawawan Hotunan Ango Sallau Da Amaryar Sa Da Zai Aura Furere Na #Arewa24 Dadin Kowa - NewsHausa NewsHausa: Kyawawan Hotunan Ango Sallau Da Amaryar Sa Da Zai Aura Furere Na #Arewa24 Dadin Kowa

Pages

LATEST POSTS

Saturday 22 April 2017

Kyawawan Hotunan Ango Sallau Da Amaryar Sa Da Zai Aura Furere Na #Arewa24 Dadin Kowa


Abu Kamar Wasa Kamar Gaske .. A Kwanaki Ne Aka Fitar Da Sanarwar Auren Umar S. Jigirya Wanda Akafi Sani Da Sallau Tare Da Amaryarsa Amina Muhammad Wanda Akafi Sani Fa Furere Waton Yan Wasan Dirama Na Shirin Dadin Kowa Da Ake Gabatarwa A Tashar Arewa24,
Kamar Yanda Muka Sani A Cikin Shirin Furere Itace Matar Sallau ..
Kwanci Tashi Ashe Da Gaske Ma Haka Allah Ya Kaddara Abunsa ...
Ga Sabbi Kyawawan Hotunan Sunan Kafin Auren Sau









Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment