Kalli wani kambun neman sa'a da Messi ya daura a kafarshi lokacin wasasu da NajeriaA lokacin wata tattaunawar da yayi da manema labari, wani dan jarida ya tambayi dan kwallon kafar Argentina Messi ko...
Wani likita ya hadiyi zuciya ya mutu saboda bakin cikin cin da Argentina tawa NajeriyaWani babban likita a bangaren kula da lafiyar iyali na asibitin koyarwa dake Abakaliki (FETHA) a jihar Ebonyi, Dakta...
Wannan iyamurar me suna, Irene Chiamaka Nwachukwu na zargin cewa dan tsohon shugaban 'yansandan Najeriya, Jamil MD Abubakar kuma miji ga diyar Dangote, Fatima Dangote ya mata cikin shege kuma har ta haifeshi.Matar...
Shugaban kasar Philippines, Rodrigo Duterte ya fadi wasu kalaman batanci ga Allah(S.W.A), ya fadi kalamanne a bisa dalilinshi na sukar halittar Annabi Adamu da Hauwa.Yayi wadannan kalamaine a birnin Davao...
Wannan kyakkyawar baiwar Allahn na tuna shekaru 7 da suka gabata lokacin da ta zama gurguwaWannan kyakyawar baiwar Allahn da rashin lafiya ya sameta wanda yayi dalilin komawarta gurguwa, yanzu take amfani...
Wannan baiwar Allahn na neman saurayi musulmi da zai musuluntar da itaWannan baiwar Allahn me suna Jay Teresa ta fito dandalinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa tana neman saurayi, Musulmi kuma a...
Kasar Lebanon ta dauke 'yan mata sanye da gajerun wanduna aikin 'yansanda dan jan hakalin turawaKasar Lebanon ta fara baiwa 'yan sanda 'yan mata gajerun wanduna dan su rika jawo hankulan turawa masu yawon...
Kasar Lebanon ta dauke 'yan mata sanye da gajerun wanduna aikin 'yansanda dan jan hakalin turawa
Kasar Lebanon ta fara baiwa 'yan sanda 'yan mata gajerun wanduna dan su rika jawo hankulan turawa masu...
Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi taji labarin wannan yaron dan shekaru tara da haihuwa dake aikin karfi dan ciyar da mahaifiyarshi da kuma kannenshi biyu, ta bayyan cewa tana son...
Kalli wani bature na murnar nasarar da Najeriya ta samuWannan wani baturene sanye da rigar Super Eagles yake murnar nasarar da suka samu akan kasar Iceland a gasar cin kofin Duniya da ake yi a kasar Rasha,...
Abun al’ajabi: Wata mata ta haifi ’ya’ya 17 a sa’o’i 29Wata mutuniyar kasar Amurka Catherine Bridges ta kafa tarihi inda ta haifi yara 17 cikin awanni 29 a asibitin Indianapolis Memorial da ke Amurka.Dakta...
KARANTA WATA TAMBAYA DA AKA WA MALAM ISAH ALI PANTAMI DA TA SA YAYI KUKA YA ZUBAR DA HAWAYEA tafsirin Al-Qur'ani Maigirma wanda Babban Malaminmu Ash-sheikh Dr. Isah Ali Ibrahim Pantami yake gabatarwa...
Wani mutum da ba a tantance ba ya fado daga saman kololuwar Masallacin Ka'aba a Makkah a daidai lokacin da mutane ke dawafi.Kamfanin dillacin labaran Saudiya SPA ya ambato 'yan sandan kasar na cewa nan...
Wakar da mata ke rawa sanye da hijabi ta jawo cece-kuceWata waka da wani mawakin Najeriya me suna Falz yayi na kara daukar hankulan mutane sosai, saboda irin sa'insar da ake samu tsakanin mawakin da kungiyar...