An Bankado Wani Sansanin Sojoji Na Bogi A Jihar Benue - NewsHausa NewsHausa: An Bankado Wani Sansanin Sojoji Na Bogi A Jihar Benue

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 26 September 2017

An Bankado Wani Sansanin Sojoji Na Bogi A Jihar Benue

Sansanin wanda sojojin ruwa na Nijeriya suka gano shi a wani gari da ake kira Okpokwu, an yi nasarar kama matasa sama da 20 da aka gano a cikin sa, sannan kuma an gano adduna da makamai da kuma hoton shugaba Buhari, na gwamnan jihar Benue da kuma na wasu manyan hafsoshin sojoji.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment