A Wata Mai Zuwa Buhari Zai Mika Kasafin Kudin 2018 Ga Majalisa - NewsHausa NewsHausa: A Wata Mai Zuwa Buhari Zai Mika Kasafin Kudin 2018 Ga Majalisa

Pages

LATEST POSTS

Monday 18 September 2017

A Wata Mai Zuwa Buhari Zai Mika Kasafin Kudin 2018 Ga Majalisa



Ministan Kasafin kudi, Sanata Ita Enang ya tabbatar da cewa a wata mai zuwa Shugaba Buhari zai gabatarwa 'yan majalisar tarayya da kasafin kudin 2018 don ganin an samu daidaita kasafin ta yadda zai rika fara aiki a duk farkon shekara.

Ministan ya ce tuni dukkan ma'aikatu da hukumomin gwamnati suka gabatar da bukatunsu da za a shigar a cikin kasafin kuma a halin yanzu ministoci na ci gaba da kare wadannan bukatu a ofishin kasafin kudin.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment