Video:- RIGAR ARO officail Trailer Starring Adam A zango|| Hafsat Idris|| Bello Muhammad bello
Wannan fim an nuna sababin yadda anka watsawa nura m inuwa acid sak sanadiyar yadda shahararren mawakin nan nura m inuwa ya fara waka ya samu daukaka sai anka watsa masa acid.Wannan fim din yana nuna yadda abin ya faru ne wanda a company Abnur entertaiment ne anka shirya shirin wada yake dauke da yan Wasa kamar haka:
Adam A zango a matsayin Nura M Inuwa
Bello Muhammad bello
Hafsat Idris
Tijjani Faraga. Da dae sauransu sai ku saukar da wannan trailer domin kalla.
Download Our Official Android App on Google Playstore HERE OR Download from another source HERE
Subscribe to our posts and be the first to receive email updates.
About Clonebar Blog
Clonebar.com Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats On Mtn, Etisalat, 9mobile, Glo And Airtel, Latest Phone And PC Updates, Tweaking Guides And Tech News.
No comments:
Post a Comment