Don Allah A Ba Ni Amsar Wadannan TambayoyinDaga Hajiya Jamila Moh'd Mataimaki - NewsHausa NewsHausa: Don Allah A Ba Ni Amsar Wadannan TambayoyinDaga Hajiya Jamila Moh'd Mataimaki

Pages

LATEST POSTS

Thursday 28 September 2017

Don Allah A Ba Ni Amsar Wadannan TambayoyinDaga Hajiya Jamila Moh'd Mataimaki

           

Wai a ma'aikatun, CBN, NNPC, Kwastan, EFCC da sauran manyan ma'aikatun gwamnati ba a daukar sabbin ma'aikata ne da ba za a sanarwa da 'ya'yan talakawa su jaraba sa'a ba?
Me ya sa sai a bangaren aiyukan wahala ko na saida rai ko wanda babu wani albashi mai tsoka a cikin sa, kamar su soja, dan sanda, malamin makaranta da sauransu sannan za a sanar da 'ya'yan talakawa su je su nema?



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment