SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan - NewsHausa NewsHausa: SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan

Pages

LATEST POSTS

Thursday 28 September 2017

SAFARAR MAKAMAI: Jakadan Kasar Turkiya Ya Ziyarci Hukumar Kwastan

A yayin ganawar jakadan kasar Turkiya da Hukumar kwastan ta Nijeriya a jiya Talata, hukumar ta nuna damuwa game da bindigogi 2,671 da aka shigo da su Nijeriya daga Turkiyya.
Shugaban hukumar kwastan, Kanar Hameed Ibrahim Ali, ya nuna rashin jin dadinsa ga jakadan na Turkiyya a Nijeriya, Mista Hakan Cakil, wanda ya ziyarce shi a hedkwatar hukumar dake Abuja.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment