Basakkwace Ya Lashe Dukkan Lambobin Yabo A Yayin Yaye Sabbin Sojoji A Kaduna - NewsHausa NewsHausa: Basakkwace Ya Lashe Dukkan Lambobin Yabo A Yayin Yaye Sabbin Sojoji A Kaduna

Pages

LATEST POSTS

Monday 18 September 2017

Basakkwace Ya Lashe Dukkan Lambobin Yabo A Yayin Yaye Sabbin Sojoji A Kaduna


Yayind a aka yi taron yaye daliban makarantar horon sojojin Nijeriya (NDA) a jihar Kaduna a ranar Asabar din da ta gabata, wani hazikin Bahaushe daga jihar Sokoto, Ahmad Bature, ya lashe dukkan manyan kyaututtukan wannan shekara.

Kyautukan sune kamar haka;
1. Takobin girma
2. Garkuwan Indiya
3. Dalibi mafi kokari a wannan shekara




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment