ABUN MAMAKI :- Ashe Bahaushe Bai Taba Yin Shugabncin Nijeriya Ba? - NewsHausa NewsHausa: ABUN MAMAKI :- Ashe Bahaushe Bai Taba Yin Shugabncin Nijeriya Ba?

Pages

LATEST POSTS

Monday 18 September 2017

ABUN MAMAKI :- Ashe Bahaushe Bai Taba Yin Shugabncin Nijeriya Ba?



Daga Rabi'u Biyora

Idan muka kalli yawan al'ummar Hausawan dake Nijeriya, da kuma irin cigaban da suka jawowa kasar, amma a ce har yanzu ko sau daya ba su taba samun damar shugabanci a Nijeriya ba...

Ku kalli jerin sunayen 'yan Arewan da suka mulki Nijeriya, cikinsu babu Bahaushe ko guda daya.

1... Tafawa Balewa ...... ?  Ba BAHAUSHE bane

2... Yakubu Gawon .... Kabilar Angas

3.... Murtala Muhammad..... daga Auchi

4..... Shehu Shagari..... Basakkwace

5.... Muhammadu Buhari.... Bafulatani

6..... Ibrahim Badamasi Babangida .... Banufe

7..... Sani Abacha..... Kanuri

8...... Abdulsalam Abubakar ..... Gwari

9..... Musa Yar,adua ...... Bafulatani.....

Wannan dalilin ya sa za mu fara gudanar da kamfen din ganin Bahaushe cikakke shi ma ya samu damar yin shugabancin Nijeriya, nan gaba bayan Buhari ya sauka a 2023.

#Bahausheforpresident2023

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment