Rahama Sadau Ta Turawa Mawakin Da Aka Koreta A Dalilinsa Sako (ClassiQ) - NewsHausa NewsHausa: Rahama Sadau Ta Turawa Mawakin Da Aka Koreta A Dalilinsa Sako (ClassiQ)

Pages

LATEST POSTS

Sunday 24 September 2017

Rahama Sadau Ta Turawa Mawakin Da Aka Koreta A Dalilinsa Sako (ClassiQ)



Rahama Sadau Ta Turawa Mawakin Da Aka Koreta A Dalilinsa Sako (ClassiQ)


Idan baku mantaba ClassiQ Dai shine mawakain da ya gayyaceta a wani videon wakar sa wanda dalilin wannan videon aka koreta daga masana’antar shirya fina-finai wato kannywood.

Sai gashi jaruma Rahama Sadau A wannan lokaci ta tura masa sakon gaisuwar murnar ranar haihuwar wato Happy birthday.

ta bayyana shi a matsayin aboki mai nuna damuwa da taimako kuma tayi fatan maimaituwan shekaru masu albarka ga sahibin nata.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment