Na San Addini Na nasan aladata kuma nasan iyakokinsu akaina ” – inji rahma sadau - NewsHausa NewsHausa: Na San Addini Na nasan aladata kuma nasan iyakokinsu akaina ” – inji rahma sadau

Pages

LATEST POSTS

Monday 18 September 2017

Na San Addini Na nasan aladata kuma nasan iyakokinsu akaina ” – inji rahma sadau

Idan baku manta ba abaya bayannan ne muka kawo muku wani labari inda fitacciyar jarumar film din hausa rahma sadau ta bayya na karara cewa korar da MOPPAN ta mata alkairi ce agareta.
A yau jarumar tayi fira da mujallar guardian life inda jarumar tace
” Na san addini na. Nasan al’ada na. Kuma
nasan iyakokin da suka sa akai na. Kaga kamar bana jin dadin sa kananan kaya duk da yake bana ganin laifin bude gashi.”
Jarumar tace itabata ganin laifin barin gashi a waje amma kuma tace tasan addinin ta kuma tasan dokokin daya dora mata.
kome zakuce game da wannan furucin ?

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment