April 2017 - NewsHausa NewsHausa: April 2017

Pages

LATEST POSTS

Sunday, 30 April 2017

MUSIC: Deezell Ft. Morell, Classiq, Dj A.B, Kheengz& B.O.C – Ba Ruwan Mu

The Northern Heavyweight Mastermind in Geo collaboration - Deezell is out with the most anticipated single dubbed "Ba Ruwan Mu". Ba Ruwan Mu is a song which deezell enlist the Top Northern artiste such...

Friday, 28 April 2017

Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan A Wurin Taron The Promise Cikin Kayan Sarauta.

Jarumi SadiQ Sani SadiQ Kenan Cikin Shigar Sarauta A Wurin Wani Taron Gangami Da Aka Gabatar A Jahar Kano Nigeria A Ranar 25th April 2017.Taron Gangamin Me Suna "The Promise" Ya Hada Da Yawa Cikin Fitattu...

An sallami jagoran 'yan Biafra Nnamdi Kanu daga kurkuku

An sallami jagoran 'yan Biafra Nnamdi Kanu daga kurkukuAn saki jagororin masu fafutikar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu daga gidan yari bayan ya cika sharudan da wata babbar kotu da ke Abuja, babban birnin...

Aisha Aliyu Tsamiya, Umar M Shareef Da Ado Gwanja, Zasu Zo Sokoto Waje Yin Wasa

Aisha Aliyu Tsamiya, Umar M Shareef Da Ado  Gwanja, Zasu Zo Sokoto Waje  Yin Wasa.Ina masoyan  Aisha Tsamiya da masoyan  Umar M. Sharif tare da masoyan   Ado Gwanja, to Albishirinku. Shahararriyar...

Bahubali 2: Fim ɗin da aka jima ba a yi kamarsa ba

Bahubali 2: Fim ɗin da aka jima ba a yi kamarsa baA ranar Juma'a ce aka fitar da wani shahararren fim ɗin Bollywood a kasar Indiya mai suna Bahubali kashi na biyu.Fim ɗin Bahubali na 2 tun kafin fitarsa,...

Thursday, 27 April 2017

KANNYWOOD:AMMAAWARD Nomination Dinner 2017

AMMAWARDS stands for Arewa Music and Movie Awards which is an annual award giving ceremony in which some professionals in the Kannywood Film industry are awarded for the role played by them or for a film...

Wednesday, 26 April 2017

Najeriya: fasahar zamani zata samar da ayyukan yi sama da miliyan 3

Newly appointed Director-General of the National Information Technology Development Agency (NITDA) of Nigeria, Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami. iittelecomdgest.comHukumomin Najeriya sun ce fasahar zamani...

Abin da ya hana Buhari halartar taron majalisar zartarwa

A karo na biyu Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bai halarci taron majalisar zartarwa da ake yi duk ranar Laraba ba, abin da ya kara jefa fargaba kan halin da yake ciki.'Yan kasar da dama na ganin shugaban...

Tuesday, 25 April 2017

Fitattun Hotuna Daga Wurin Daukar Film Din ARASHI.

Fitattun Hotuna Daga Wurin Daukar Film Din ARASHI.Daga :- Sunusi OscarFilm Din ARASHI film ne dake dauke da fitaccen matashin Jarumin nan dake tashe a duniyar Kannywood a yau wato Garzali Miko.Ga Hotunan...

Saturday, 22 April 2017

Kyawawan Hotunan Ango Sallau Da Amaryar Sa Da Zai Aura Furere Na #Arewa24 Dadin Kowa

Abu Kamar Wasa Kamar Gaske .. A Kwanaki Ne Aka Fitar Da Sanarwar Auren Umar S. Jigirya Wanda Akafi Sani Da Sallau Tare Da Amaryarsa Amina Muhammad Wanda Akafi Sani Fa Furere Waton Yan Wasan Dirama Na...

Jarumi Lawan Ahmad Ya Sami Kyautar Sabuwar Mota.

Dan wasan fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya samu kyautar sabuwar Mota kirar Marsandi E320 a taron da jihar Katsina ta shirya domin karama jarumai yan asalin jihar.Jihar Katsina a kowace shekara tana shirya...

Banyi Dana Sanin Zuwana Kasar Amurka Ba -- Rahama Sadau

Jaruma Rahma Sadau ta musanta zargin da akeyi ma ta cewa tayi danasanin zuwa kasar America. - Acewar jarumar ba wani da nasani da nayi domin adalilin sana'a naje bada niyar shashanci ba.Amma abinda nasan...

Rahma Sadau Ta Maka Nafisa Abdullahi A Kotu.

Jaruma Rahma Sadau ta maka Nafisa Abdullahi a kotu. wanda tace tana neman hakin ta agun Nafisa Abdullahi.Wanda tace ta hana ta kudin ta har naira dubu tamanin da tara. Wanda Rahma Sadau taba Nafisa Abdullahi...

Zamu Saki Film Din Mansoor Da Karamar Sallah_Ali Nuhu

Shahararre kuma gogarman Kannywood, jarumi Ali Nuhu ya bayyana cewar fim din kamfanisa, Mansoor da aka kammala dauka kwanan baya za a sake shi a sinumun Nijeriya lokacin bukukuwan karamar Sallah.Jarumin...