Wannan hoton sune sababbin hotunan jaruma amina amal wanda wannnan jaruma yar asalin kasar kamaru ne wanda tazo Nigeria sanadiyar shahararren dan fim mai suna adam a zango wanda wannan hotuna sun samu...
Rahama Sadau Ta Bada labarin Yadda Ta Rasa Budurcin TaRahama Sadau ta bada labarin yadda ta rasa budurcin ta- Tayi wannan bayanin ne yayin da take yin fira da majiyar mu a satin da ya gabata- Ta ce an...
Kalli Yanda Yan Mata Ke cutar samari ta hanyar amfani da man karin haskewannan hoton wata mace kenan kalli yanda fuskar ta ta koma sakamakon shafe shafen maishin wai tambaya bilicin da mata keyi laifin...
Ado Gwanja a kasar SaudiyyaTauraron mawakin mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Iba...
Kalli yanda tauraron fina-finan China, Jet Li ya komaWadannan hotunan dan wasan kasar China ne da aka fi sani da Jet Li, wani masoyinshine ya dauki hotunan tare da Shi a Tibet inda suka hadu, mutumin...
Dalilin Dayasa Nayi Kiss A Wakar Classiq "Rahama Sadau"Rahama Sadau ta bayyana Dalilin dayasa Tayi ma classiq kiss a wakar shidanna rubutun dake kasa domin kallon videon a lokacin da tike jawabiDownload...
Wasu iyaye a kasar Amurka sun kai dan su daya tilo dan shekaru talatin kara kotu saboda yazo ya zaune musu a gida baya biya musu kudin haya OK taimaka musu ta kowace irin hanya, sunce shekara takwas kenan...
Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira GomaDa dama muna ganin hotunan wadannan matan fulanin dake dauke da kwarya akansu dake bayan Naira goma, amma ba kowane ya taba ganin ainihin hoton nasu...
Tauraruwar fina-finan Hausa Rahama Sadau na daya daga cikin wanda suka taka rawa suka kuma bar tarihin da ba za'a taba mantawa dashi a masana'antar fina-finan Hausa ba, tun daga shigowarta masana'antar,...
Kalli Hotunan Da Suka Jawo Ma Adam A Zango Cece Kuce A Shafikan Sada Zumunta.Wadannan Hotunan sun jawo ma jarumi adam a zango cece kuce a shafin sada zumunta sakamakon ya rungume ta.Ammah Wasu suna cewa...
Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binnetaWata mata me sana'ar sayar da abinci da ta mutu a kasar Ghana kenan a wannan hoton, ana bikin binne tane sai aka samu...
Kalli hotunan 'Mala'ika da aka dauka a kasar Amurka'Wannan wasu hotunan da wani mutum me suna Thorman ya dauka ne dake Michigan a kasar Amurka, kyamarar dake gidanshice ta dauki hotunan da dare inda za'a...