August 2016 - NewsHausa NewsHausa: August 2016

Pages

LATEST POSTS

Wednesday, 31 August 2016

FATAWAR RABON GADO (50)|SHEIKH DR.JAMILU JAREWA

FATAWAR RABON GADO (50)Tamabaya:Assalamu alaikum. Malamai mutum ne ya rasu ya bar naira 1,900,000. Ya bar matan shi guda biyu, yara maza 7, yara mata 4. Ya rabon gadonsa zai kasance?Amsa:Wa alaikum assalam,To...

Breaking:President Buhari presides over FEC meeting (Photos)

President Muhammadu Buhari has presided over Federal Executive Council (FEC) Meeting in Statehouse on August 31, Wednesday.President Muhammadu Buhari presides over FEC meeting on August 31, Wednesday....

Economic crisis: Dangote becomes poorer (See Billionaires ranking)

– Bloomberg Billionaires Index reports that Aliko Dangote has suffered a $5.4 billion loss which translates to about N1.35 trillion– The Index blamed the loss suffered by Dangote on the slump in commodities...

Tuesday, 30 August 2016

BREAKING NEWS: Boko Haram set to return Chibok girls, ready for peac

Abuja – Boko Haram militants are reportedly believed to be ready for talks with the federal government, a development that could lead to the freedom of the kidnapped Chibok girls.According to The Nation...

YIN QUNUTI CIKIN SALLAR ASUBA HAR KULLUM|Sheikh ibrahim jalo jalingo

Ibrahim Jalo JalingoYIN QUNUTI CIKIN SALLAR ASUBA HAR KULLUM:Babu wani abu daga cikin ingantacciyar sunnar Annabi mai tsira da amincin Allah da yake nuni a kan kebance sallar Asuba koma bayan sauran salloli...

Monday, 29 August 2016

Breaking: Gunmen kill CJTF commander Buhari in Kaduna state

Commander of the Civilian Joint Task Force in Kaduna state , Buhari Ahmadu killed by unknown gunmen.Buhari Ahmadu Tanko the Commander of Civilian Joint Task Force (JTF) in charge of Kakuri community,...

ZAN IYA RIKE HANNUN BUDURWATA?

ZAN IYA RIKE HANNUN BUDURWATA?Tambaya:Malam Ya Hukunchin Wanda ya rike Hannun wata mace Kuma ba matarsa ba ce, amma Budurwarsa ce?Amsa:Wa alaikumus salam, Bai hallata mutum ya rike hannun wacce ba muharramarsa...

Sunday, 28 August 2016

Masu waziri:Hattara kada kilu ta jawo Bau!|Dr.sani umar r/lemo

Masu Wa’azi: Hattara Kada Kilu Ta Jawo Bau!:“Wani labari mai ban takaici da ya faru na wani mai wa’azi, yayin da wata rana wani ya zo ya fada masa cewa, ‘Mawakiya Muniarah Al-Mahdiyya ta bude wasannin...

Saturday, 27 August 2016

FATAWAR RABON GADO (49)|Dr.jamilu zarewa

FATAWAR RABON GADO (49)Tanbaya? Assalamu alaykum malam ina da tambaya. Magidanci ne ya rasu. ya bar  Yara 12, maza 8 mata 4 da kuma iyalinsa. Biyu, uwargida tana da Yara 9 amarya tana da Yara 3,...

Rancen Airtime na Mtn ba Riba ce ba|Dr. Muhd sani umar R|lemo

Dr. Muhd Sani Umar R/lemoRancen Airtime Na Mtn Ba Riba Ce Ba:A Azumin bara (1436H) an mini tambaya game da bashin da kamfanin Mtn yake ba wa masu mu’amala da shi. Ka ranci airtime na misalin N50, a ba...

Gwamnatin Najeriya Na Ranto Makudan Kudi Ta Biya Albashi - Sarki Sanusi II

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II Hadeja a Kaduna a Ranar 4 ga Watan Nuwamba, 2015Mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II wanda shi ma kwararre ne akan ilimin tattalin azriki yayi tsokaci akan yadda...

Thursday, 25 August 2016

Niger Delta rulers meet FG, list conditions for peace (photos)

– Niger Delta rulers had a meeting with the federal government– They listed six conditions for peace to reign in the Niger Delta regionThe federal government met with traditional rulers and stakeholders...

FATAWAR RABON GADO (48)|Dr.jamilu zarewa yusuf

FATAWAR RABON GADO (48)Tanbaya? Assalamu alaykum. Malam Tambaya akan rabon gado. Mutum ne ya mutu yabar Mahaifiya, mata, kanne shaqiqai, li'ummai, da kuma li'abbaiBabu da ko ya. Yaya Rabon zai kasance?...

Wednesday, 24 August 2016

Goodnews:Prices of rice, corn, other foodstuffs crash in Jigawa

– Prices of foodstuffs have begun crashing in Jigawa as latest survey of the popular Hadejia market in the state shows– The market survey reveals also that a bag of rice now goes for N8,500 at Hadejia...

ZAN IYA YIWA MAMACI AIKIN HAJJI ?

ZAN IYA YIWA MAMACI AIKIN HAJJI ?Tambaya:Assalamu alaikum wa rahmatullah, Malam Barka da dare, Malam ina tambaya ne dangane da wakilci a aikin hajji (Anniyaabatu anil mayyit), mahaifina yana son yiwa...

Tuesday, 23 August 2016

U.S secretary John kerry visit sokoto ,At sultan palace sokoto in (photos)

U.s secretary john kerry visit sokoto 23/08'2016 at sultan palace sokoto with sultan sa'adu muhammad Abubakar III and Governor Aminu warizi tambuwal ...

BREAKING:president Buhari, John Kerry in crucial meeting in Aso Rock

President Muhammadu Buhari received in audience United States Secretary of State Hon. John Kerry in state house in Abuja on August 23, Tuesday.   The two-day visit of the top American diplomat...

SOKOTO’S RELIGIOUS MODERATION IS RICH LESSON TO A TROUBLED WORLD

By Aminu Waziri TambuwalNigeria, and particularly our state, Sokoto, will this week host the Secretary of State of the USA, John Kerry, on a two day working visit. Our August visitor is an important guest...

ZA KA IYA AURAN MACE BAYAN KA SAKI BABARTA! ! !   

ZA KA IYA AURAN MACE BAYAN KA SAKI BABARTA! ! !                                                           ...

ZAN IYA YIWA BUDURWA SALLAMA ?

ZAN IYA YIWA BUDURWA SALLAMA ?Tambaya:DR barka da assubah, malam maye hukuncin yima mata sallama a lokacin da ake kiliya da su a kan hanya?, 'yan mata da kuma na aure wanda na sani da wanda ban san su...

Monday, 22 August 2016

BREAKING:JAMB SETS TO APPROVE 2016/2017 ADMISSION LISTS..

2016 Admission listThe Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) on Friday said it had concluded arrangements to hold its next technical meeting on admissions at the Bayero University in Kano. The...

Sunday, 21 August 2016

DALIBIN DA YA YI AURE DA NIYYAR ŞAKI, IN YA GAMA KARATUNSA ?

DALIBIN DA YA YI AURE DA NIYYAR ŞAKI, IN YA GAMA KARATUNSA ?Tambaya:Malam shin ya halasta mutum ya je karatu wata kasar da Ba nasa ba zai yi shekara 5 sai yayi aure da niyan idan ya gama makarantan nashi...

ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?

ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?Tambaya:Assalamu alaikum Malam,   Ya halatta mutum ya auri yar qanwar matarsa?Amsa:Wa alaikum assalam, ya halatta ya aure ta, bayan ya saki matarsa,...

Saturday, 20 August 2016

Last cheat:Etisalat free Browsing vai psiphon with 0.00#

Reality Perfect:Etisalat free Browsing vai psiphon with 0.00#Good afternoon to you all from RealityHere is the new Etisalat new cheat free browsingPhone Apn SettingsName ==> EtisalatApn ==> Etisalat*Leave...

Friday, 19 August 2016

FATAWAR RABON GADO (47) DR.JAMILU ZAREWA

FATAWAR RABON GADO (47)Tambaya:Assalamu Alaikum dr. Mutum ne ya rasu bai yi aure ba, ya bar mahaifiyarsa da yayarsa uwa daya uba daya da kuma kanwa mace daya wacce suka hada uba daya, to ya rabon gadonsa...

Breaking:‎Police short-list 110,469 for recruitment exams

The Police Service Commission (PSC) said it has short listed 110, 469 applicants for police recruitment aptitude tests to start on Monday in all states of the federation and the Federal Capital Territory...

Breaking:A former Delta state chief judge, Hon. Justice James Omo-Agege, is dead.

A former Delta state chief judge, Hon. Justice James Omo-Agege, is dead.Justice Omo-Agege died at the age of 83 on Thursday, August 18, after a brief illness, Vanguard reports.He is the father of Senator...