AZUMI GOMA A FARKON ZUL-HIJJA - NewsHausa NewsHausa: AZUMI GOMA A FARKON ZUL-HIJJA

Pages

LATEST POSTS

Sunday 7 August 2016

AZUMI GOMA A FARKON ZUL-HIJJA

AZUMI GOMA A FARKON ZUL-HIJJA ?
Tambaya:
Assalam alaikum Dan Allah mlm menene ingancin azumi Guda goma da ake awatan zulhijja?
Amsa:
Wa alaikum assalam, Hadisi ya tabbata a Sunan Annasa'i: Annabi (s.a.w) ya kasan ce yana azumtar kwanaki Tara na farkon Zul-hijja.                             
Ba'a azumtar rana ta goma saboda ita ce ranar sallah, Annabi (s.a.w) ya haramta azumtar ranar sallah a hadisin da babban sahabi Umar ya rawaito.                            
Allah ne mafi sani
Amsawa: Dr Jamilu Zarewa.
6/8/2016.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment