ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA? - NewsHausa NewsHausa: ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?

Pages

LATEST POSTS

Sunday 21 August 2016

ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?

ZAN IYA AURAN   'YAR KANWAR MATATA?
Tambaya:
Assalamu alaikum Malam,   Ya halatta mutum ya auri yar qanwar matarsa?
Amsa:
Wa alaikum assalam, ya halatta ya aure ta, bayan ya saki matarsa, amma bai halatta ya hada su ba saboda innarta ce, Annabi s.a.w. yana cewa: "Ba'a a hada mace da goggonta, ba'a hada mace da innarta a auratayya, saboda in kuka yi haka, za ku lallata zumunci ku" kamar ayadda ibnu Hibban ya rawaito.
Allah ne mafi sani
Dr. Jamilu Zarewa
20\5\2016


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment