[Audio] Sabuwar wakar Rarara Mallam Ya Hadiye Bakan Gizo 2017 - NewsHausa NewsHausa: [Audio] Sabuwar wakar Rarara Mallam Ya Hadiye Bakan Gizo 2017

Pages

LATEST POSTS

Saturday 27 May 2017

[Audio] Sabuwar wakar Rarara Mallam Ya Hadiye Bakan Gizo 2017

Saukar da wakar rarara mai taken malam ya hadiye bakan gizo 2017.

wanannan waka dai yayi ta ne ga Gwanta el-rufai domin samun nasarorin da ake samu a gwamnatinsa a cikin jaharsa kaduna.

Wakar tayi dadi sosai ga baitutin wakar kadan daga ciki kamar haka:


ku bani kidan mallam babban bakan gizo.

farin wata ruwa ya zo birni da kauyuka.

Mallam ya hadiye bakan gizo ruwa ya zo birni da kauyuka.

Ruwa baba !Ruwa baba !! Ruwa baba!!!



Domin saukar da wanannan waka sai ka latsa blue rubutu.


 Download Audio Now



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment