Adam A Zango Ya Tona Soyayyar Nafisa Abdullahi Da Shahararren Mawakin Hausa Fim - NewsHausa NewsHausa: Adam A Zango Ya Tona Soyayyar Nafisa Abdullahi Da Shahararren Mawakin Hausa Fim

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 16 May 2017

Adam A Zango Ya Tona Soyayyar Nafisa Abdullahi Da Shahararren Mawakin Hausa Fim



Nafisa Abdullahi Ta Koma Soyayya Da Shaharren Mawakin Hausa Fim
Kamar Yanda Kuka Sani Cewa Nafisa Abdullahi Tayi Soyayya da Adam A Zango.
Toh Yanzu Abin Ya Canza Ta Koma Soyayya Da Shaharren Mawakin Hausa Umar M Sharif...
Rahoto Ya zoma manah cewa ana yawan ganin su atare Yan Kwanakin nan tare da Shaharren Mawakin Hausa
Umar M Sharif.
Gashi Sunyi Wasa Cikin Kwanakin Nan tare da mawakin inda masoyan suka fahimci lallai akwai Soyayya a Tsakanin Su...
Adam A Zango Ya Tsaki Video a Youtube Inda Yake Nuna Rashin Jindadin Shi Akan Soyayya Jaruman Su Biyu Yace Ba'ayi mashi Adalci bah.
Saiku Shiga Wannan Blue Din Rubutun Dake Kasa Domin Saukarda Videon Zuwa Kan Wayarku......
          👇👇👇👇👇👇👇
         DOWNLOAD NOW


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment